iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Nuraddin Muhammadi daya daga cikin jami’an ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Aljeriya ya bayyana cewa nan ba da jimawa za a fara gyaran makarantun kur’ani a kasar.
Lambar Labari: 3481226    Ranar Watsawa : 2017/02/13